iqna

IQNA

ammar hakim
Bagadaza (IQNA) Ammar Hakim, shugaban hadaddiyar kungiyar hadin kan kasa, ya bukaci hukumomin kasar Sweden da su hana sake kona kur’ani mai tsarki da tutar kasar Iraki.
Lambar Labari: 3489510    Ranar Watsawa : 2023/07/20

Ammar Hakim:
Bangaren kasa da kasa, shugaban jam’iyyar Hikma a kasar Iraki ya bayyana yunkurin rarraba kasashen msuulmi da cewa shiri ne wanda Isra’ila za ta ci riba da shi.
Lambar Labari: 3481995    Ranar Watsawa : 2017/10/13

Bangaren kasa da kasa, Sayyid Ammar Hakim ya mayar da martini mai zafi kan kisan kiyashin da Saudiyya take yi kan fararen hula musulmi a Yemen.
Lambar Labari: 3480844    Ranar Watsawa : 2016/10/10